Litinin rana ce daga cikin ranakun mako.
Daga ita sai ranar Talata, gabaninta kuma ranar Lahadi kuma ta kasance a mafiya yawan ƙasashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma laƙabi da tushen aiki.
Litinin | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-holiday (en) da Rana |
Bangare na | mako |
Suna saboda | Lahadi, Ɗaya, biyu da Wata |
Mabiyi | Lahadi |
Ta biyo baya | Talata |
Hashtag (en) | MondayMotivation, Mondayvibes, MondayThoughts da Monday |
Code (en) | G |
Series ordinal (en) | 1 da 2 |
A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa laƙabi da Ɗanliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko tine Tani.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Litinin, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.