Kwaɗo

Kwado wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu.

Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da dafi sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki Najeriya a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu Hausawa ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na [[musulunci]]. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan.

Kwaɗo
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomEumetazoa (en) Eumetazoa
PhylumChordata
ClassAmphibia (en) Amphibia
SuperorderSalientia (en) Salientia
order (en) Fassara Anura
Fischer von Waldheim, 1813
Geographic distribution
Kwaɗo
Kwaɗo
kwado akan atace
Kwaɗo
koren kwado akan ganya

Manazarta

Tags:

DafiHausawaNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin ƙauyuka a jihar KadunaLil AmeerJean-Luc HabyarimanaGirka (ƙasa)Masarautar DauraMax AirRobin williamsKoriya ta ArewaHadiza MuhammadGaskiya Ta Fi KwaboYusuf SuleimanIbrahim ShemaBobriskyGlenda JacksonYaƙin BadarTehranTarihin HausawaFalsafaIbrahimUmmi RahabRowan AtkinsonCiwon Daji na Kai da WuyaOyoTaliyaGarba DubaGogoriMansura IsahJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaAmurka ta ArewaKadaEniola AjaoMala`ikuSiriyaAfirkaLabaran gargajiya game da tarihin LGBT a kasashen AfurkaCaolan LaveryFezbukVietnamMurtala MohammedRundunonin Sojin NajeriyaMahmoud AhmadinejadMaleshiyaZainab AbdullahiMasarautar BauchiNepalAbdul Rahman Al-SudaisAnnabi IbrahimAmmar ibn YasirJerin SahabbaiNick BaruaUmar Ibn Al-KhattabAustriyaDana AirAmedework WalelegnAsma,u WakiliTarihin falasdinawaKhalid Al AmeriCiwon Daji Na BakaHadiza KabaraShayiSafiya MusaYakubu MuhammadImam Malik Ibn AnasArewacin NajeriyaConnie MhoneJerin ƙauyuka a jihar BauchiAfghanistanAli KhameneiLandanMaryam HiyanaTeku🡆 More