Koriya yanki ce daga Gabashin Asiya.
Tun 1945, an rabata tsakanin ƙasashe biyu tareda daidaitawa Koriya ta Arewa, (Jamhuriyar Dimokuradiyyar Koriya) da Koriya ta Kudu (Jamhuriyar Koriya). Koriya ta ƙunshi Tsibirin Jeju, da wasu ƙananan tsibirai da ke kusa da tsibirin. Yankin yana iyaka da kasar Sin zuwa arewa maso yamma da kuma Rasha zuwa arewa maso gabas. An raba ta daga Japan zuwa gabas ta mashigin Koriya da Tekun Japan (Tekun Gabas).
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Koriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.