Â
Kabiru Ibrahim Gaya | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Kano South
9 ga Yuni, 2015 - District: Kano South
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Kano South
ga Janairu, 1992 - Nuwamba, 1993 ← Idris Garba - Muhammadu Abdullahi Wase → District: Kano South | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Cikakken suna | Kabiru Ibrahim Gaya | ||||||||||
Haihuwa | 16 ga Yuni, 1952 (71 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello Government College, Birnin Kudu | ||||||||||
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party All Progressives Congress |
Kabiru Ibrahim GayaKabiru Ibrahim Gaya (Taimako·bayani) (an haife shi a ranar 16 ga watan Yunin shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu(1952 ) miladiyya. ɗan siyasar Najeriya ne kuma masanin gine-gine wanda aka zaɓa a majalisar dattijan Najeriya a shekara ta 2007, wanda ya wakilci mazaɓar Kano ta Kudu a jihar Kano a ƙarƙashin jam'iyyar All Progressive Congress (APC). An zaɓi Kabiru Gaya mataimakin shugaban ƙungiyar 'yan majalisar tarayya (IPU) na Afirka a babban taron ƙungiyar karo na 135 a Geneva, Switzerland a Oktoba 2016.
Ya halarci makarantar firamare ta Gaya daga shekara ta alif 1961 zuwa-1964 da Tsangaya Primary School inda ya gama makarantar firamari a shekarar 1968 babban dan uwansa a lokacin shi ne Shugaban Makarantar sannan kuma Abdullahi Aliyu Sumaila shi ne Mataimakin Shugaban makarantar wanda ya koyar da shi Lissafi a makarantar firamare. Ya halarci Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Birnin Kudu daga shekarar 1969 zuwa 1973 inda ya samu takardar shaidar Makarantar Afirka ta Yamma (WAEC) da Kwalejin Ilimin Kimiyya daga 1974-1975 inda ya sami IJMB. Ya sami digiri a fannin Gine-ginen daga Jami'ar Ahmadu Bello a 1977
An zabi Kabiru Ibrahim Gaya a majalisar dattijan Kano ta Kudu a 2007. An kuma naɗa shi a kwamitocin kan gas, Gidaje da na kasashen waje, Jihohi & Kananan hukumomi, da Albarkatun Man Fetur da Ayyuka.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kabiru Ibrahim Gaya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.