Dabba Kura

Kura jam'in ta shine kuraye kura wata dabba ce mai launin kasa-kasa ko kuma ratsi-ratsi mafarauciyar nama (abincinta) tana daga cikin dabbobin daji masu hatsarin gaske.

Wasu suna ganin kamar kura bata iya farauto abincin ta, sai dai ba haka zancen yake ba. Kura tana daga cikin dabbobin daji masu cin nama Kuma Naman ko wane iri ne ba wai sai dan'uwanta dabbobi ba har mutane takan kashe ta ci naman su. Da kura da zaki da sauran dabbobi masu cin nama dukkan su, suna da hatsarin gaske. Ana kuma kiran kalan wadannan dabbobin da turanci (carnivorous) wato masu cin nama ko wane irine. Sai dai kuma ita kura tana da ban tsoro sannan itama tana da tsoro sosai, ga tsoro ga ban-tsoro sai dai wani abinda baku sani ba game da kura shine, kura tana da basira sosai. Kuraye suna yawo kusan garke-garke, daga biyu zuwa fiye da haka, sai dai wasu masana sun tabbatar da cewa garken kuraye mafi yawa da aka taɓa gani, shine wanda aka gan kuraye saba'in da biyu (72) a garke daya.

Kura (dabba)
Dabba Kura
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderCarnivora (en) Carnivora
SuperfamilyHerpestoidea (en) Herpestoidea
dangi Hyaenidae
Gray, 1821
Geographic distribution
Dabba Kura
Dabba Kura
kura na tafiya a hankali cikin ciyayi
Dabba Kura
Gardi tare da kuraye

Manazarta

Tags:

AbinciDabbobiNamaTuranciZaki

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

DanjaLilin BabaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Dubai (masarauta)TunaniIzalaJihar RiversHauwa'uBayelsaTarihin NajeriyaSoyayyaGidaTY ShabanSam DarwishKairoSaratu GidadoAbdullahi AmdazIbrahim NiassLarry SangerShuwa ArabTekuMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoHadiza KabaraTogoNahiyaDubaiOmar al-MukhtarAchraf HakimiAl'adaZainab AbdullahiKabejiTarayyar AmurkaYusuf Maitama SuleDikko Umaru RaddaMurja IbrahimDauramaMichael Ade-OjoDokar NajeriyaDashishiWurnoJakiUmar Abdul'aziz fadar begeShugaban NijeriyaAfirka ta YammaMasarautar DauraOleh ProtasovNijar (ƙasa)Maryam AbachaSoYusuf (surah)Sallar Idi BabbaUkraniyaBarau I JibrinMaliIbadanMurtala MohammedKiristanciShahrarrun HausawaHarshen HausaBilkisuNijeriyaMaryam Jibrin GidadoPakistanHamisu BreakerIraƙiShahoKalaman soyayyaJerin ƙauyuka a Jihar GombeUmar M Shareef🡆 More