Gombe karamar hukuma ce dake Jihar Gombe, a tsakiyar Arewa maso gabashin Nijeriya.
Ita ce Babban birnin Jihar Gombe, kuma a nan ne fadar gwamnatin Jihar take, da wasu daga cikin manya manyan ma'aikatun gwamnati. harma Fadar sarkin gari jihar ta Gombe yana a nan ne.
Gombe | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Jihar Gombe | ||||
Babban birnin | |||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 52 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gombe local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Gombe legislative council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tana da tsayin mita 451.61 (ƙafa 1481.66) sama da matakin teku, Gombe tana da yanayi mai zafi da bushewa ko bushewa (Classification: Aw). Yanayin zafin birnin a duk shekara yana da 30.54ºC (86.97ºF) kuma ya fi 1.08% sama da matsakaicin Najeriya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gombe (birni), which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.