Gaskiya Ta Fi Kwabo

Gaskiya Ta Fi Kwabo gaskiya da daraja fiye da kwabo.

Kwabo shi ne "kashi ɗaya bisa dari" na kuɗin Najeriya. Gaskiya ta fi Kwabo gidan jarida ne a Najeriya, wanda ake bugawa sau uku a mako. Ita ce takarda ta farko da aka fara amfani da ita a harshen Hausa, kuma tana ɗaya daga cikin littattafan farko da ke arewacin Najeriya. Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo shi ne Abubakar Imam. A cikin shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941, an ƙara wasu shafuka a cikin Ajami zuwa jaridar ga waɗanda ba sa iya karanta rubutun Hausar boko. An ƙira su da "'Yar Gaskiya".

Gaskiya Ta Fi KwaboGaskiya Ta Fi Kwabo
Bayanai
Iri takardar jarida
Harshen amfani Hausa
Tarihi
Ƙirƙira ga Janairu, 1939

Manazarta

Tags:

Abubakar ImamAjamiArewacin NajeriyaHarshen HausaNairaNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Tebul DogonTutocin TuraiSunayen RanakuRuwan BagajaAbincin HausawaIbrahim ShekarauBabagana Umara ZulumGidaAdo GwanjaDuwatsu (geology)Abdulwahab AbdullahRFI HausaDauramaMuslim ibn al-HajjajSaratu GidadoAbinci da ciwon dajiGobirMaiduguriAfirka ta KuduLaujeUsman Dan FodiyoIraƙiOgunFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaPharaohAbubuwan dake warware MusulunciShah Rukh KhanIsaHausa BakwaiState of PalestineSallolin NafilaSenegalImam Malik Ibn AnasCarles PuigdemontDahiru MohammedFalsafaSalihu Sagir TakaiJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoAgadezAbubakar RimiTauraGhanaBlack SeaFaransaKasuwancin yanar gizoTarihin Kasar SinKalmaDikko Umaru RaddaHankakaAsturaliyaSa'adu ZungurDauraFulaniSana'o'in Hausawa na gargajiyaYaran AnnabiFarisLalleKareRabi'u RikadawaTarihin HausawaIbrahimSakataDokaJean-Luc HabyarimanaMaliJimina🡆 More