Fiji ko Jamhuriyar Fiji (da harshen,Fiji Viti; da harshen Fiji Hindi Fiji; da Turanci Republic of Fiji) ƙasa,ce, da ke a Oseaniya.
Babban birnin ƙasar Fiji itace Suva. Fiji tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 18,274. Fiji tana da yawan jama'a 926,276, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai dari uku da talatin a cikin ƙasar Fiji. Fiji ta samu yancin kanta a shekara ta 1970.
Fiji | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Fiji (en) Matanitu Tugalala o Viti (fj) Fidźi Ganaradźja (hif) Viti (fj) | |||||
| |||||
Nadi (en) | |||||
| |||||
Take | God Bless Fiji (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Rerevaka na Kalou ka Doka na Tui» «Fear God and honour the Queen» «Бой се от Бога, почитай кралицата» «Where Happiness Finds You» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Suva (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 905,502 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 49.55 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Fijian (en) Fiji Hindi (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | European Union tax haven blacklist (en) | ||||
Yawan fili | 18,274 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Tomanivi (en) (1,324 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Dominion of Fiji (en) | ||||
Ƙirƙira | 1970 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Parliament of Fiji (en) | ||||
• President of Fiji (en) | Wiliame Katonivere (en) (12 Nuwamba, 2021) | ||||
• Prime Minister of Fiji (en) | Sitiveni Rabuka (en) (24 Disamba 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 4,296,235,428 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Fijian dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .fj (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +679 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 000 (en) , 911 (en) da 919 (en) | ||||
Lambar ƙasa | FJ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | fiji.gov.fj… |
Daga shekara ta 2015, shugaban ƙasar Fiji Jioji Konrote ne. Firaiministan ƙasar Fiji shine Frank Bainimarama a shekara ta 2007.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Fiji, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.