Fatauci dabi'a ce ta neman Kudi daga wani guri zuwa wani guri, shi dai fatauci akanyi shi ne domin kasuwanci inda mutum zai tashi daga inda yake yaje can wani guri mai nisa fatauci Akan kwashe watanni wani lokacin ma shekaru ana fatauci kafin a dawo gida.
Cikin dalilan fatauci akwai
Da dai sauran su
A wani lokacin cikin matsalolin da fatauci kan haifar har da mantawa da iyali inda mutum sai ya kwashe shekaru batare da ya jiyo wajen iyalin shi ba.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Fatauci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.