Doya Yam a larabce kuma البطاطا dai abinci ne da ake nomawa a gona, wanda a tsarin sinadarin abinci tana amfani ga jiki domin kara karfi wato carbohydrate.
Akwai hanyoyi da yawa da ake amfani da su a wajen sarrafata. Ana amfani da ita a soya, sannan kuma ana sakwara, kuma ana gasawa. Haka kuma, ana dafa ta a ci da mai koda miya, sannan inda suka fi noma ta a Najeriya ita ce Jihar Neja mafi akasarinsu noman doyan suke yi. Da Turanci yam ake kiranta. Idan aka ce Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa. A ƙasashen Amurka da Kanada sunan Doya na dauka har da Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.
doya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | root vegetable (en) |
Natural product of taxon (en) | Doya |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Doya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.