Bratislava (lafazi : /beratiselafa/) birni ne, da ke a ƙasar Slofakiya.
Shi ne babban birnin ƙasar Slofakiya. Bratislava yana da yawan jama'a 419 678, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bratislava kafin karni na tara.
Bratislava | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bratislava (sk) Pozsony (hu) Pressburg (de) Prešporok (sk) Bratislava (cs) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Slofakiya | ||||
Region of Slovakia (en) | Bratislava Region (en) | ||||
Babban birnin | Slofakiya Kingdom of Hungary (en) Bratislava Region (en) Pozsony County (en) Slovak Socialist Republic (en) Kingdom of Hungary (en) Q56273457 Slovak Republic (en) Western Slovakia (en) Pozsony 1 urban electoral district (en) (–1918) Pozsony 2 urban electoral district (en) (–1918) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 475,503 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,293.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 367.6 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Danube (en) | ||||
Altitude (en) | 152 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 907 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Matúš Vallo (en) (2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 8XX XX | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 2 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bratislava.sk |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bratislava, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.