Birnin Ho Chi Minh (da harshen Vietnam: Thành phố Hồ Chí Minh) ko Saigon (da harshen Vietnam: Sài Gòn) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Birnin Ho Chi Minh tana da yawan jama'a 8,611,100. An gina Birnin Ho Chi Minh a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.
Birnin Ho Chi Minh | |||||
---|---|---|---|---|---|
ក្រុងព្រៃនគរ (km) | |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Péarla an Chianoirthir da La perle de l'Extrême-Orient | ||||
Suna saboda | Ho Chi Minh (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Vietnam | ||||
Babban birnin | Republic of Vietnam (en) (1955–1975) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,389,720 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 4,481.13 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Vietnam | ||||
Yawan fili | 2,095.39 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Saigon River (en) da Bến Nghé Channel (en) | ||||
Altitude (en) | 19 m-7 m | ||||
Sun raba iyaka da | | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Saigon (en) da Gia Định (en) | ||||
Wanda ya samar | Nguyen Huu Chanh (en) | ||||
Ƙirƙira | 1698 1955 1976 | ||||
Muhimman sha'ani | Siege of Saigon (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 700000–769999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | Indochina Time (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 282, 283, 284, 285, 286, 287 da 8 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | VN-SG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | hochiminhcity.gov.vn |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Birnin Ho Chi Minh, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.