Bimbo Manuel

Bimbo Manuel (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoba 1958) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.

An zaɓe shi don Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a cikin rawar tallafi a 2013 Nollywood Movies Awards .

Bimbo Manuel
Bimbo Manuel at 2021 AMA Award 02
Bimbo Manuel Bimbo Manuel
Bimbo Manuel
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 30 Oktoba 1958 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta University of Port Harcourt (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
Ayyanawa daga
IMDb nm2134954

Sana'a

Bimbo ya fito daga jihar Legas. Bayan kammala karatunsa a Jami'ar Fatakwal da digiri a fannin wasan kwaikwayo, ya fara aikin talabijin a shekarar 1985 a matsayin mai watsa labarai a gidan rediyon jihar Ogun (OGBC). Daga baya ya koma gidan talabijin na jihar Ogun (OGTV) kafin ya fara aikin wasan kwaikwayo tin a 1986

Fina-finan da aka zaba

Fina-finai

  • Tango with Me (2010)
  • Heroes & Zeros (2012)
  • Torn (2013)
  • Dazzling Mirage (2014)
  • Render to Caesar (2014)
  • October 1 (2014)
  • Heaven's Hell (2015)
  • Shijuwomi (2015)
  • 93 Days (2016)
  • Banana Island Ghost (2017)
  • Seven (2019)
  • Charge and Bail (2021)

Talabijin

  • Checkmate
  • Fuji House of Commotion
  • Tinsel
  • Castle and Castle
  • King of Boys: The Return of the King

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Tags:

Bimbo Manuel SanaaBimbo Manuel Fina-finan da aka zabaBimbo Manuel ManazartaBimbo Manuel Hanyoyin haɗi na wajeBimbo ManuelNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Shehu KangiwaLarabciYanar gizoUsman Ibn AffanRiversMuhammad Bello YaboAnas bn MalikBukukuwan hausawa da rabe-rabensuGarafuniTsamiyar biriEritreaJinin HaidaIraƙiMalmoKwara (jiha)KusuguAliyu Ibn Abi ɗalibTarihin IranPakistanLittattafan HausaTarken AdabiSafiya MusaShehu SaniSarki Abdurrahman DauraIbn HazmKhadija MainumfashiBabban shafiZahra Khanom Tadj es-SaltanehOsunMuhammad YusufAmina UbaFaransaMansa MusaMuhammad Al-BukhariSonu SoodAffan WaheedAfirkaFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaAliko DangoteAminu Bello MasariArewacin NajeriyaAbdulwahab AbdullahTarihin AmurkaRahama hassanNura M InuwaCiwon Daji na Kai da WuyaKingsley De SilvaAuta MG BoyRundunar ƴan Sandan NajeriyaMuhammadu MaccidoEnioluwa AdeoluwaIbrahim BabangidaXenderJuyin Mulki a Najeriya, 1966FassaraOlusegun ObasanjoYankin Arewacin NajeriyaAhmad Aliyu Al-HuzaifySheikh Ibrahim KhaleelNepalBauchi (jiha)FarautaDilaKano (birni)Bola TinubuGado a MusulunciFezbukMasana'antaAzumi a MusulunciAdabin HausaFati WashaTuraiIlimin taurari a duniyar Islama ta tsakiyar zamani🡆 More