Benguela birni ne, da ke a ƙasar Angola.
Shi ne babban birnin yankin Benguela. Benguela ya na da yawan jama'a 513.441, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Benguela a shekara ta 1617.
Benguela | |||||
---|---|---|---|---|---|
São Felipe de Benguela (pt) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Angola | ||||
Province of Angola (en) | Benguela Province (en) | ||||
Municipality of Angola (en) | Benguela (en) | ||||
Babban birnin | Benguela Province (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 561,775 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 267.51 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Portuguese language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,100 km² | ||||
Altitude (en) | 39 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1617 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Benguela, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.