Bura (jam'i buraye ko burina lafazi|-|buriːnà) shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin inseminate da abokan saduwar su (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.
Dabbobi da dama na dashi, wadanda ya hada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.
Bura (Al'aurar Namiji) | |
---|---|
class of anatomical entity (en) , sex organ (en) da male reproductive system (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | penis (en) , subdivision of urogenital part of male perineum (en) da particular anatomical entity (en) |
Bangare na | male reproductive system (en) |
Amfani | Bawali, sexual intercourse (en) da masturbation (en) |
Name (en) | ꠛꠑꠁ |
Found in taxon (en) | Homo sapiens (en) |
Lymphatic drainage (en) | Superficial inguinal lymph nodes (en) |
Arterial supply (en) | dorsal artery of the penis (en) |
Venous drainage (en) | superficial dorsal veins of the penis (en) |
Alaƙanta da | scrotum (en) |
Sexually homologous with (en) | human clitoris (en) |
Term in higher taxon (en) | penis (en) |
Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan. A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za'a iya ayyanawa a matsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar ita ce ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Al'aurar Namiji, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.