Abkhazia (Abkhaziyanci:Аҧсны) Apsny, (აფხაზეთი) Apkhazeti ko Abkhazeti, (Rashanci:Абха́зия Abkhazia), kasa ce a gabar gabashin Bakin Kogi.
Ta samu yancin kanta ne daga kasar Georgia bayan wani rikici da akayi a shekarar alif 1991. Tun daga sannan ne kuma ake kiranta da Jamhuriyar Abkhazia.
Abkhazia | |||||
---|---|---|---|---|---|
Аԥсны (ab) Абхазия (ru) აფხაზეთი (ka) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Territory claimed by (en) | Georgia da Republic of Abkhazia (en) | ||||
Babban birni | Sukhumi | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 245,246 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 28.3 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 8,665 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Black Sea | ||||
Wuri mafi tsayi | Dombai-Ulgen (en) (4,046 m) | ||||
Sun raba iyaka da | | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani | War in Abkhazia (en) Abkhaz–Georgian conflict (en) 1998 War in Abkhazia (en) 2001 Kodori crisis (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) |
Kasar Georgia bata yadda da kasantuwar kasar Abkhazia ba, tana ganinta ne matsayin wani yanki nata.
Sukhumi shine babban birnin Jamhuriyar Abkhazia. Kasashen Rasha, Nicaragua sun amince da Abkhazia amatsayin kasa. yayin da Kungiyar Taraiyar Turai da NATO ke daukar kasar a matsayin wani yanki na Gojiya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Abkhazia, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.