Abiy Ahmed Ali (harshen Amhara: ዐቢይ አህመድ አሊ; harshen Oromo: Abiyyii Ahimad Alii) ɗan siyasan Habasha ne.
An haife shi a shekara ta 1976 a Beshasha, Habasha. Abiy Ahmed firaministan kasar Habasha ne daga Afrilu 2018 (bayan Hailemariam Desalegn). A watan Oktoban 2021, an rantsar da Abiy Ahmed a hukumance a wa’adin shekaru 5 na biyu.
Abiy Ahmed | |||
---|---|---|---|
2 ga Afirilu, 2018 - ← Hailemariam Desalegn | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Abiy Ahmed Ali | ||
Haihuwa | Beshasha (en) , 15 ga Augusta, 1976 (47 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Zinash Tayachew (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Addis Ababa University (en) | ||
Harsuna | Harshen Oromo Amharic (en) Tigrinya (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Kyaututtuka | gani
| ||
Mamba | The Family International (en) | ||
Digiri | lieutenant colonel (en) | ||
Imani | |||
Addini | Protestan bangaskiya | ||
Jam'iyar siyasa | Prosperity Party (en) Oromo Democratic Party (en) Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) | ||
pmo.gov.et… |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Abiy Ahmed, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.