Abinci

Abinci: wani abu ne mai dauke da sinadarai na yayan itatuwa da tsirrai da dabbobi wadanda ake sarrafawa ta hanyar dafawa, domin ya gamsar ko ya gusar da yunwar ɗan Adam.

Misalin tsirrai da yayan itatuwa sune kamar: shinkafa, taliya, macaroni, doya, dankali wake (na Hausa Dana Turawa), masara, hatsi, alkama, dawa, alayyahu, rama, yakuwa, karkashi, kubewa, daudawa, kabewa, zogale, ayayo, tattase, tumatir, tarugu, da kuma kuka, tuwo, da sauransu.

Abinci
tumatur
Abinciabinci
Abinci
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na disposable product (en) Fassara da physical substance (en) Fassara
Bangare na Q13538519 Fassara
Amfani eating (en) Fassara
Kayan haɗi food ingredient (en) Fassara
Yana haddasa food allergy (en) Fassara da satiety (en) Fassara
Karatun ta culinary art (en) Fassara da food science (en) Fassara
Amfani wajen organism (en) Fassara
Unicode range (en) Fassara U+2615,U+1F33D,U+1F345-1F37C,U+1F382
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C62695
Hannun riga da non-food item (en) Fassara
Abinci
Abinci
Abinci
yadda ake abincin waina kenan
Abinci
Shinkafa
Abinci
Tuwon Shinkafa da miyar taushe, misali na abinci a Arewacin Najeriya.
Abinci
shinkafa
Abinci
Taliya wanda aka dafa

Sinadaran, abinci suna da yawa a fadin duniya inda dan Adam ke buƙatar su domin rayuwar shi.

Ma'anar Abinci

Abinci shine duk wani abu da za'a ci don samun karfi da Lafiyan Jiki da kuma kuzari ga kwayoyin halitta na jikin dan Adam. Yana iya zama danye ko sarrafaffe ko tsararre, dabbobi na cin shi da baki don girma, ko samun lafiya ko jin dadi.

Abinci A Duniya

Abinci a duniya ya banbanta, domin bincike ya nuna cewa, mutane suna cin abinci daban-daban daga faɗin inda suka fito a duniya. Wani lokacin a kasa daya ko kuma jiha daya zaka samu mutane suna rayuwa amma kuma kalar abincinsu daban-daban ne.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

KukaShinkafaTumatir

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Lagos (birni)Shruti HaasanDuniyaBobriskyMomee GombeGaɓoɓin FuruciKiwoTanko YakasaiTarihin Kasar SinMacijiOmkar Prasad BaidyaRukky AlimCNNLauyaAfrikaJemageSadiq Ango AbdullahiAl-GhazaliAzareBabban shafiRuwandaAsiyaKanuriLarabawaJerin ƙauyuka a jihar YobeKusuguMurtala MohammedAli NuhuKogin IndusFarida JalalRukunnan MusulunciTauraron dan adamKhomeiniZazzabin RawayaSallolin NafilaAdabin EfikƊan AdamKayan aikiAnnabawaBabba da jakaTarihin adabiRundunonin Sojin NajeriyaJahar TarabaHamisu BreakerTarihiKadangareSaima MuhammadDabbaSinTAJBankYakubu GowonAminu Waziri TambuwalNafisat AbdullahiMuhammadu BuhariIbrahimDilaShuwa ArabFatimaMakahoHajara UsmanHON YUSUF LIMANShams al-Ma'arifVicky TheresineMazoMaryam NawazAll Progressives CongressAminu Ala🡆 More