Mamayewar Rasha A Ukraine Na 2022

A ranar 24 ga Fabrairun shekarar 2022, Rasha ta ƙaddamar da wani gagarumin farmaki a Ukraine, maƙwabciyarta ta kudu maso yammacin ƙasar, wanda hakan ke nuna ruruwar cigaban yaƙin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraine tun daga shekara ta 2014.

Sakamakon ƴanci da Ukraine ta samu na zama da kanta a shekarar 2014, wannan yaƙin an ayyana shi a matsayin mafi girman tashin hankali da ba'a taɓa gani ba a turai tun bayan yaƙin duniya. Akan kalli sanadin amatsayin Rasha tana son haramtawa Ukraine shiga ƙungiyar NATO bisa doka, ƙawancen ƙasashen Turai tare da Amurka da Kanada. Kafin kai farmakin sai da Rasha ta amince da wasu jihohin Ukraine guda biyu da suka ayyana kansu amatsayin yan tattun ƙasashe, wato Jamhuriyar Jama'ar Donetsk da Jamhuriyar Jama'ar Luhansk, sannan kuma sojojin Rasha suka fara mamaye yankin Donbas na gabashin Ukraine a ranar 21 ga watan Fabrairun shekarar 2022.

Infotaula d'esdevenimentMamayewar Rasha a Ukraine na 2022
Mamayewar Rasha A Ukraine Na 2022
Iri yaƙi
military operation (en) Fassara
military offensive (en) Fassara
invasion (en) Fassara
undeclared war (en) Fassara
international conflict (en) Fassara
war of aggression (en) Fassara
religious war (en) Fassara
Bangare na Russo-Ukrainian War (en) Fassara
Kwanan watan 21 century
Time period (en) Fassara Russia under Vladimir Putin (en) Fassara
Wuri Gabashin Turai
Ukraniya
Rasha
Crimea (en) Fassara
Ƙasa Ukraniya, Luhansk People's Republic (en) Fassara, Donetsk People's Republic (en) Fassara, Rasha, Belarus, Garin Kherson da Garin Zaporizhzhia
Participant (en) Fassara
Nufi Russian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts (en) Fassara
Sanadi Right of Collective Self-defense (en) Fassara
Yana haddasa reactions to the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
Ukrainian refugee crisis (en) Fassara
economic impact of the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
solidarity concerts for Ukraine (en) Fassara
2022 Russian mobilization (en) Fassara
Call Russia (en) Fassara
2022 annexation referendums in Russian-occupied Ukraine (en) Fassara
nuclear risk during the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
Finland–NATO relations (en) Fassara
Q117749106 Fassara
attacks in Russia during the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
international sanctions during the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
Wagner Group rebellion (en) Fassara
Wagner Group–Russian Ministry of Defence conflict (en) Fassara
accession of Finland and Sweden to NATO (en) Fassara
Adadin waɗanda suka rasu 42,295 (a data de 10 ga Janairu, 2023)
10,000 (a data de 21 Nuwamba, 2023)
Hanyar isar da saƙo
Chronology (en) Fassara
Siege of Mariupol (en) Fassara
Bucha massacre (en) Fassara
Zaporizhzhia Nuclear Power Plant crisis (en) Fassara
Capture of Chernobyl (en) Fassara
2022 Crimean Bridge explosion (en) Fassara
2022 Russian mobilization (en) Fassara
Destruction of the Kakhovka Dam (en) Fassara
Russian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts (en) Fassara
Has part(s) (en) Fassara
Eastern Ukraine campaign (en) Fassara
2022 Kherson counteroffensive (en) Fassara
attacks in Russia during the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
Belarusian and Russian partisan movement (en) Fassara
Northern Ukraine campaign (en) Fassara
Q117531310 Fassara
war crimes in the Russian invasion of Ukraine (en) Fassara
Russian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts (en) Fassara
southern Ukraine campaign (en) Fassara
Russian strikes against Ukrainian infrastructure (en) Fassara
Northeastern Ukraine offensive (en) Fassara
2022 Kharkiv counteroffensive (en) Fassara
2023 Ukrainian counteroffensive (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara #StandWithUkraine, #StayWithUkraine, #RussiaInvadedUkraine, #StopRussianAggression, #UkraineUnderAttack, #UkraineInvasion, #BanRussiaFromSWIFT, #CloseTheSky, #SendNATOtoUkraine, #UAразом, #ShelterUkrainianSky, #StopPutin, #StopPutler, #WWIII, #WW3, #PutlerKaput, #WorldForUkraine, #UkraineRussiaWar, #UkraineRussianWar, #StopPutinNOW, #RussianUkrainianWar, #UkraineWar, #PutinWarCrimes, #StopRussia, #FightForUkraine, #FreeSky, #RussianInvasion, #WarInUkraine, #RussiaUkraineWar, #RussiaWarOnUkraine, #PutinIsaWarCriminal, #ZaPobedu, #СвоихНеБросаем, #ZaРоссию, #МЫВМЕСТЕ, #cancelrussianculture, #TheTaken, #RussianCultureKills, #PutPutinOnTrial, #StandUpForUkraine, #SendPutinToJupiter, #UnitedWithUkraine, #ArmUkraineNow da #RussiaTerroristState

Da misalin ƙarfe 03:00 UTC (06:00 Moscow Time, MSK) a ranar 24 ga Fabrairu, shugaban Rasha Vladimir Putin ya bada sanarwar wani farmakin soji a gabashin Ukraine; mintuna kaɗan bayan haka, aka fara kai hare-haren manyan makamai a wurare daban-daban a cikin biranen ƙasar musamman ma wajajen jami'an tsaron ƙasar, ciki har da babban birnin ƙasar Kyiv da ke arewacin ƙasar. Hukumar kula da kan iyakokin ƙasar Ukraine ta bayyana cewa an kai wa kan iyakokinta da Rasha da Belarus hari. Bayan sa'o'i biyu, sojojin kasa sun shiga da misalin karfe 05:00 UTC. Ƙasashe da dama sun yi tir da harin tare da sanyawa Rasha takunkumi.

Mamayewar Rasha A Ukraine Na 2022
Vladimir Putin a lokacin da aka bayyana harin
Abubuwan da ke faruwa a Gabashin Ukraine a lokacin mamayewa
Mamayewar Rasha A Ukraine Na 2022
An lalata tsarin da makami mai linzami

Manazarta

Tags:

AmurkaDuniyaKanadaNATORashaUkraine

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Karin maganaBet9jaAminat AdeniyiAmina UbaYanar Gizo na DuniyaAnnabiTalo-taloYaye a ƙasar HausaZamfaraAbu HurairahSan MarinoHabilaSaudiyyaGidaSayyadina AbubakarUmar M ShareefAkwa IbomBangladeshMansa MusaTuraiAfirka ta YammaLagos (birni)Bola TinubuDikko Umaru RaddaSankaran NonoKamal S AlkaliTarihin HausawaCiwon Daji Na BakaMuhammadWainar HatsiSouth Bauchi languagesFati Nijar8 (alƙalami)DDG (rapper)Jerin Gwamnonin Jahar SokotoRahama hassanMutuwaAljazeera.comSudanTarihin AfirkaYahudanciSir Yahaya Memorial HospitalLaosKurciyaMusaMusulunci a NajeriyaKano (birni)New OrleansMata TagariGombe (jiha)Masarautar KanoTsoanelo PholoLifeBank (Nijeriya)Ahmad Ali nuhuEnioluwa AdeoluwaCecile Esmei AmariPlayboi CartiKhalid Al AmeriMohammed Badaru AbubakarDandalin Sada ZumuntaAliyu Sani Madakin GiniSiriyaHukumar Hisba ta Jihar KanoNuhu PolomaAhmad S NuhuMaryam umarWaƙoƙi CossackAl'aurar NamijiSinanciHannatu MusawaAlqur'ani mai girmaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar Borno🡆 More