Osheniya

Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen.

Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.

Osheniya
Osheniya
General information
Yawan fili 1,260,000 km²
Labarin ƙasa
Osheniya
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 20°S 170°E / 20°S 170°E / -20; 170
Bangare na Oceania (en) Fassara
Kasa no value
Territory no value
Osheniya
Taswirar Osheniya

Kasashe

Kasashe masu cin gashin kansu.

Tuta Kasa
Osheniya  Asturaliya
Osheniya  Micronesia
Osheniya  Fiji
Osheniya  Kiribati
Osheniya  Tsibiran Mashal
Osheniya  Nauru
Osheniya  Sabuwar Zelandiya
Osheniya  Palau
Osheniya  Sabuwar Gini Papuwa
Osheniya  Samoa
Osheniya  Tsibiran Solomon
Osheniya  Tonga
Osheniya  Tuvalu
Osheniya  Vanuatu

Kasashen da suke a karkashin ikon gudanarwar wasu kasashen kokuma wadan da basu da cikakkiyar mulkin kansu. Dukkan wadannan tsuburai ne.

Tuta Tsuburi Karkashin
Osheniya  American Samoa Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya ba
Osheniya  Christmas Island Australia
Osheniya  Cocos Australia
Osheniya  Easter Island Chile
Osheniya  French Polynesia Faransa
Osheniya  Guam Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya
Osheniya  Osheniya  New Caledonia Faransa
Osheniya  Norfolk Island Australia
Osheniya  Northern Mariana Islands Amurka
Osheniya  Pitcairn Islands Birtaniya
Osheniya  Tokelau New Zealand
Osheniya  Wallis and Futuna Faransa

Kasashe masu dangantaka da kasar New Zealand

Tuta Kasa
Osheniya  Cook Islands
Osheniya  Niue

Kasashe rukunin tsuburan Micronesia

Tuta Kasa
Osheniya  Chuuk
Osheniya  Kosrae
Osheniya  Pohnpei
Osheniya  Yap

Manazarta

Tags:

AntatikaAsturaliyaNahiyaSabuwar GiniSabuwar Zelandiya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Uba SaniAbdullahi BayeroKeith Taylor (ɗan siyasa Birtaniya)Sunayen RanakuSarakunan Gargajiya na NajeriyaSimisola KosokoFarautaTumfafiyaFuruciAbba el mustaphaMata a cikin kasuwanciMotorola 88000Ibrahim NiassUnited Bank for AfricaRFI HausaUmaru Musa Yar'aduaJerin shugabannin ƙasar NijarGabriel OshoAikatauYahaya BelloAnnabi IsahHafsat IdrisNasir Ahmad el-RufaiTauhidiAtiku AbubakarHON YUSUF LIMANEnyimba International F.C.Hausa BakwaiGiginyaJakiSadiya GyaleKhalid Al AmeriGeroNomaIsra'ilaƘananan hukumomin NajeriyaAdabin HausaAmina J. MohammedIbrahimJerin SahabbaiHarshen Karai-KaraiMakahoGado a MusulunciDaular MaliTarayyar AmurkaAfirka ta YammaJapanSunnahIraƙiDauda Kahutu RararaTehranNafisat AbdullahiAbiyaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Saratu GidadoƘabilar KanuriHamisu BreakerGaurakaKanjamauMusulunciAlhaji Muhammad Adamu DankaboSokoto (birni)Ummi KaramaUsman Bala ZangoRabi'u Musa KwankwasoKa'idojin rubutun hausaNijeriyaSani Umar Rijiyar LemoUmar Ibn Al-KhattabDawaFati BararojiKwara (jiha)Pakistan🡆 More