Tsauni ya kasance tudu ne babba na yanayin siffar ƙasa, wanda kuma yake da tsayi fiye da dukkan sauran ɓangarorinsa ko kewayensa, tsauni yakan zama mai faɗi da kauri da kuma girma a wani sa'in.
dutse | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | elevation (en) da natural geographic object (en) |
Bangare na | mountain range (en) |
Karatun ta | Ilimin Kimiyyar Juyin Sifar Kasa (Geomorphology) |
Model item (en) | Mount Everest (en) , K2 (en) , Table Mountain (en) , Matterhorn (en) da Mount Olympus (en) |
Nada jerin | list of mountains (en) |
Tsauni mafi tsayi a duniya shi ne Tsaunin Everest dake Himalayas a yankin Asiya, wanda tsayinsa ya kai
8,850 m (29,035 ft). Tsaunin da ya fi kowane tsauni a sararin samaniya tsayi shi ne Olympus Mons wanda ke Mars da tsayin kimanin 21,171 m (69,459 ft).
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tsauni, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.