Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take Gabashien Afirka.
da ga kudu maso yamma, sai koma angola da ga yamma. Babban birnin Zambiya shiene Lusaka, da yaran Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a kimanin 16,591,390, bisa ga jimillar shekara ta 2016Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta 2015.
Zambiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Zambia (en) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Stand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «One Zambia, One Nation» «Една Замбия, една нация» «Una Zàmbia, una nació» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Lusaka | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 17,094,130 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 22.71 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya, Kudancin Afirka da Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 752,618 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mafinga Central (en) (2,339 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Zambezi (329 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Northern Rhodesia (en) | ||||
Ƙirƙira | 24 Oktoba 1964 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) da representative democracy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Zambia (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar Zambia | Hakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021) | ||||
• Shugaban kasar Zambia | Edgar Lungu (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 22,147,649,569 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Zambia kwacha | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .zm (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +260 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 911 (en) , *#06#, 991 (en) , 992 (en) da 993 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ZM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | statehouse.gov.zm |
Zambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1964, daga Kasar Birtaniya.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Zambiya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.