Zaki (Panthera leo) wata dabba ce da ke rayuwa a dawa wato (daji) ana masa kirari da sarkin dawa domin yana da ƙarfi kuma yana farautar dabbobi ne ya cinye su a matsayin abinci.
Zaki yana da wata ɗabi'a ta yadda idan har ya ga mushe baya ci sai dai ya kashe dabba da kansa ya cinye.
Zaki | |
---|---|
Conservation status | |
Vulnerable (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata |
Class | mammal (en) |
Order | Carnivora (en) |
Dangi | Felidae (en) |
Genus | Panthera (en) |
jinsi | Panthera leo Linnaeus, 1758 |
Geographic distribution | |
General information | |
Pregnancy | 108 Rana |
Babban tsaton samun abinci | ungulate (en) |
Nauyi | 1.65 kg, 188 kg da 126 kg |
Bite force quotient | 112 |
Dabban da yafi kowanne karfi shine Zaki, yana hutu na tsawan awa asharin a ko wacce rana, inda yake tafiyar a kalla awa biyu, cin abincin minti 50, , idan zaki yayi gurnani ana jin ƙaran sautin daga kimanin tsawon kilomita 8, yana fara gurnani ne daga ƙaramin sauti zuwa babba.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Zaki, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.