Tibi

Tibi (TB) ko Tarin fuƙa: wata cuta ce, wadda ake kamuwa da ita daga kwayar cuta mai suna “mycobacterium Tuberculosis”(MTA).

Tb cuta ce da ke shafar Hunhu amma tana iya shafar wasu gaɓoɓin jiki kuma. Yawancin cututtukan tibi ba su nuna alamar kasancewarsu a jiki ba. Kusan kashi 10 (10%) na cikin dari na tibi ba su nuna alamar kasancewarsu ba, suna iya zama ciwo idan ba a magancesu ba, zai kashe kusan rabin masu dauke da cutar idan ba a yi jiyyarsu ba. Mafi alamar cutar tibi su ne: tari, majina da jini, zazzabi, da zufa da daddare da kuma ramewa ko rage nauyi. Kalmar “ci” an samo ta dalilin ramewa bisa ga tarihi. Shafar wasu gabobbin jiki na iya nuna alamomi da dama.

Tibi
yadda ciwon tarin tibi yake bata huhu
Tibi
Tibi
Description (en) Fassara
Iri primary bacterial infectious disease (en) Fassara, mycobacterium infectious disease (en) Fassara, endemic disease (en) Fassara, infectious disease (en) Fassara, cuta
emerging communicable disease (en) Fassara
Specialty (en) Fassara infectious diseases (en) Fassara
pulmonology (en) Fassara
Sanadi Mycobacterium tuberculosis (en) Fassara
Symptoms and signs (en) Fassara tari, Tari jini, weight loss (en) Fassara, zazzaɓi, night sweats (en) Fassara, chest pain (en) Fassara, fatigue (en) Fassara
chills (en) Fassara
Effect (en) Fassara Pott disease (en) Fassara
pulmonary toxicity (en) Fassara
Disease transmission process (en) Fassara airborne transmission (en) Fassara
Physical examination (en) Fassara chest radiograph (en) Fassara, chest CT (en) Fassara, Mantoux test (en) Fassara, lung biopsy (en) Fassara, Tuberculosis radiology (en) Fassara, chest photofluorography (en) Fassara, sputum culture (en) Fassara, GeneXpert MTB/RIF (en) Fassara, TB-LAM in the Diagnosis of TB (en) Fassara, QuantiFERON (en) Fassara, Ziehl-Neelsen stain (en) Fassara
T-SPOT.TB (en) Fassara
Genetic association (en) Fassara C2CD2 (en) Fassara, DCUN1D5 (en) Fassara, DSCAM (en) Fassara, DYNC2H1 (en) Fassara, IL2RB (en) Fassara, NAA60 (en) Fassara, VWA8 (en) Fassara, ZFPM2 (en) Fassara da SPON1 (en) Fassara
Medical treatment (en) Fassara
Magani cycloserine (en) Fassara, ethionamide (en) Fassara, 4-aminosalicylic acid (en) Fassara, ethambutol (en) Fassara, capreomycin (en) Fassara, pyrazinamide (en) Fassara, isoniazid (en) Fassara, isoniazid (en) Fassara, viomycin (en) Fassara, pyrazinamide (en) Fassara, cycloserine (en) Fassara, ethionamide (en) Fassara da rifampicin (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10 A15-A19
ICD-9 010 da 018
OMIM 607948
DiseasesDB 8515
MedlinePlus 000077 da 000624
eMedicine 000077 da 000624
MeSH D014376
Disease Ontology ID DOID:399
Tibi
alamomin tarin Tibi (TAB)

Ana baza cutar tibi ta iska yayinda masu shi na tari daga huhu, tufa miyau, yi magana ko atishawa. Mutane masu dauke da kwayar cutar da bai zama ciwo ko ba, ba su baza cutar ba. Ciwo mai tsanani kan auku ne ga masu dauke da kwayar cutar sida da kanjamau da kuma masu shan taba. Ana yin binciken ciwon tibi ta daukar hoton kirji, da yin amfani da madubin likita, da kuma nazarin ruwan jiki.

Tsare kamuwa da tibi ta hada da gwajin wadanda ke da hadarin kamuwa da cutar, ganowa da sauri da kuma shan rigakafinta “bacillus Calmette-Guerin vaccine” na taimaka wajen magance cutar. Ýan gida, ofishi, da sabowa da jamaá masu tibi na da hatsarin samu ko kamuwa da wannan cutar. Jiyyar wannan cutar ta bukace amfani da maganin rigakafi na tsawon lokaci. Rashin jin maganin rigakafi na tsawon lokaci damuwa ce da ke kara rashin aukin Maganin-Tibi (MDR-TB).

Ana tunani kashi daya cikin goma na alúmmar duniya na da cutar tibi. Kashi daya cikin dari na mutanen duniya na sabowar kamuwa da cutar. A shekara ta 2014, an samu masu cutar Tibi miliyan tara da dubu dari shida (9.6 million) wanda ya kai ga mutuwar mutum miliyan daya da rabi (1.5 million). Mutane fiye da kashi tasain da biyar cikin dari (95%) sun salwanta a kasashe masu tasowa. Tun shekara ta 2000 an samu raguwa wajen kamuwa da cutar. Kusan kashi tamanin cikin dari (80%) na Kasashen Asiyawa da na Afrika an same su da wannan cutar sannan biyar zuwa goma na mutanen Majalisar Dinkin Duniya an same su da kwayan cutar. Kasancewar tibi na nan tun dá.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Dairy a IndiyaModibo AdamaSadiya GyaleTakaiYahaya BelloHassan WayamRagoSadiq Sani SadiqUlul-azmiUmar Ibn Al-KhattabZubar da cikiParvaluxMaryam BoothBet9jaGiginyaMusa DankwairoTauhidiHauwa WarakaHausa BakwaiMasallacin ƘudusAnnabi YusufLarabciState of PalestineAbduljabbar Nasuru KabaraMuhammadu Sanusi IPatrice LumumbaReal Madrid CFRFI HausaMaguzawaWaƙaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Kiran SallahTumfafiyaFati BararojiLuka ModrićKabiru NakwangoJerin kasashenTarken AdabiCelestine BabayaroNajeriyaBBC HausaAppleHauwa'uJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaMasarautar DauraOsunAnnabi IsahSurayya AminuHadiza AliyuKhalid Al AmeriSomaliyaRakiya MusaTarihin Jamhuriyar NijarGumelAuta MG BoyFaransaIzalaKwara (jiha)Afirka ta YammaKacici-kaciciGibraltarKola AbiolaHassan Usman KatsinaKanunfariHepatitis BMaganin GargajiyaAminu Bello Masari🡆 More