Shinkafa(
Shinkafa | |
---|---|
Siril, staple food (en) , caryopsis (en) , food ingredient (en) da shelf-stable food (en) | |
Kayan haɗi | starch (en) |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Oryza (en) da Oryza sativa (en) |
Rice) hatsi ne kuma wani nau'in abinci ne wanda ya shahara a ko'ina na sassan duniya. Shinkafa ta zama babban abinci ne wanda ya zama na kowa da kowa da kuma kowanne jinsi na duniya, ana amfani da ita. Duk da yake akwai hanyoyi daban-daban na yadda mutane jinsi iri-iri dake duniya suke dafawa da sarrafa shinkafarsu. Don ci ko amfanin yau da kullum, amma dai ko wane jinsi ko ire-iren al'umma suna ta'ammali da shinkafa a dukkanin fadin duniya. Don kuwa shinkafa ta fi kowane nau'in abinci shahara a duniya.
.
Mafiya yawan mutane na sarrafata ne ta hanyar gyara bayan an ciro ta daga gona, an cire kobbenta, daga nan wasu na dafata da ruwa zalla sannan su ci da miya, anaci da mai da yaji, ana haɗata da wake a dafa, anayin dafa duka, wasu kuma na hada ta da wasu nau'in kayan abinci sannan su dafa su ci, mafiya yawan lokuta an fi sarrafa shinkafa da wake, musamman a nahiyar Afirka ta Yamma.
Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen sarrafa Shinkafa, hakan ya sa Hausawa ke da nau'in shinkafar Abinci kala-kala.
. Shinkafa da wake.
. Shinkafa da taliya
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Shinkafa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.