Kiristanci

Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara.

Kuma Addinin kiristanci Addini ne wanda mutane su kayi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu almasihu ɗan Allah ne.wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a Duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Kiristanci
Kiristanci
Founded 33
Mai kafa gindi Isa Almasihu, Maryamu, mahaifiyar Yesu, Bulus Manzo da 1 Bitrus
Classification
Practiced by Kirista
Branches Western Christianity (en) Fassara
Eastern Christianity (en) Fassara
Christian denominational family (en) Fassara
Christian denomination (en) Fassara
Christian movement (en) Fassara
Kiristanci
Baibûl mai tsarki da gicciye
Kiristanci
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci

Al'adun kiristanci

Manazarta

Tags:

AllahAnnabiBaibûlKiristaMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Tina FeyKiristanciTheophilus Yakubu DanjumaAbujaNasir Ahmad el-RufaiMurja IbrahimTsakaHannatu BashirSarkin ZazzauAminu KanoMotorola 88000AnambraWikipidiyaBlack SeaƁagwaiAsma,u WakiliGiginyaMabiya SunnahBauchi (jiha)Babagana Umara ZulumTarihin Waliyi dan MarinaNasarawaAsiyaMisraHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqTogoIranZahra Khanom Tadj es-SaltanehJuyin Mulki a Najeriya, 1966Ernest ShonekanKwa-kwaAl'adun Najeriya na gargajiyaAlbani ZariaRukky AlimOmkar Prasad BaidyaShenzhenMaliSaudi ArebiyaAdamSani Musa DanjaJerin ƙauyuka a jihar KadunaAdo GwanjaDauda Kahutu RararaDuniyar MusulunciJimetaKimbaTatsuniyaKhadija MainumfashiAnnabawa a MusulunciDambuAuren doleYaran AnnabiKano (birni)Maryam YahayaMa'anar AureMuhammadu MaccidoAnnabi MusaJanabaRukunnan MusulunciGrand PAmina J. MohammedYobeManyemaOsunOduduwaIndonesiyaIbrahimAl’adun HausawaBamanga TukurDilaStephen FlemingCiwon farji🡆 More