Kenya

Kenya ita ce ƙasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabacin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana maƙotantaka da ƙasashe biyar sune :-

  • daga yammaci tabkin Victoria da ƙasa Uganda
KenyaKenya
Jamhuri ya Kenya (sw)
Republic of Kenya (en)
Flag of Kenya (en)
Flag of Kenya (en) Fassara
Kenya

Take Ee Mungu Nguvu Yetu (en) Fassara

Kirari «Harambee (en) Fassara»
Suna saboda Mount Kenya (en) Fassara
Wuri
Kenya
 0°06′N 38°00′E / 0.1°N 38°E / 0.1; 38

Babban birni Nairobi
Yawan mutane
Faɗi 48,468,138 (2017)
• Yawan mutane 83.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Swahili
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 581,309 km²
Wuri mafi tsayi Mount Kenya (en) Fassara (5,199 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kenya (1963–1964) (en) Fassara
Ƙirƙira 1963
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Kenya (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Kenya (en) Fassara
• President of Kenya (en) Fassara William Ruto (13 Satumba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 109,703,659,313 $ (2021)
Kuɗi Shilling na Kenya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ke (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +254
Lambar taimakon gaggawa *#06# da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa KE
Wasu abun

Yanar gizo president.go.ke
Kenya
Kenya
  • daga arewa maso yammaci Sudan
Kenya
William Ruto shugaban kasar na yanzu

Jihohin

kenya tanada jihohi takwas sune wa'yannan :-

Kenya 
  1. Takiya (1)
  2. Gichuiro (2)
  3. gabasci (3)
  4. Nairobi (4)
  5. arewa maso gabasci (5)
  6. Nyanza(6)
  7. Rift Valley (7)
  8. yammaci (8)

Tarihi

Kenya 
Kafin samun yancin a kenya
Kenya 
Kafin samun yancin kai a kenya
Kenya 
filin jirgin sama bayan samun yancin kan kenya

kenya tasamu ƴancin kanta daga turawan mulkin mallaka na biritania a shekara ta 1963 bayan shekara da samun ƴancin ta se tazama Jamhuriya ashekara ta 1888 turawan biritania da jamusawa suka raba gabashin afirka a wannan lokaci suka haɗa kai dan su karya ƙasashen musulmi jamusawa suka ɗau ƙasar Tanzaniya, biritania ta ɗauki kenya da rabo me girma na somalia.

Kenya 
Ruwan kenya mai girma
Kenya 
Al'adun mutanen kenya
Kenya 
kenya

kenya faɗin ta yakai 580,367 km tanada itatuwa masu yawa tanada duwatsu wanda tsawansu yakai 5,196m. kenya tanada yawan mutane 33000. sunada ƙabilu arbain kabilu mafe kima sune. kabiyar banto, ƙabilar kikuyu, ƙabilar luo, ƙabilar kama, ƙabilar kis, kabilar miro, ƙabilar trkata, ƙabilar nansi, da ƙabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50.

Hotuna

Addinai


  • Addinin brutustan 33%
  • katulik 10%
  • buda 2 %
  • musulmi 3%

suran hanyuye da suke be 45%

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Tags:

Kenya JihohinKenya TarihiKenya HotunaKenya ManazartaKenya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ashiru NagomaMansa MusaMasallacin ƘudusHauwa Ali DodoKankanaSiriyaSankaran NonoNasir Ahmad el-RufaiDageUmar Ibn Al-KhattabJodanRanoWainar HatsiSafiya MusaMakkahAl Kur'aniAdolf HitlerKajal AggarwalCaolan LaveryUsman NagogoDamisaYusuf SasinAyesha GaddafiJamila HarunaBuddhaHikimomin Zantukan HausaJabir Sani Mai-hulaƘabilar KanuriNuhu PolomaUmmi RahabBarau I JibrinDana AirCleopatraSahabban AnnabiAhmed MusaAishwarya RaiJohn ChukwuMalmoKoriya ta KuduAbubakar RimiHafsat AbdulwaheedMaryam YahayaAikatauJerin ƙauyuka a Jihar GombeNafisat AbdullahiGwamnatiJahar TarabaLarabawaYanar gizoFuntuaMajalisar Ɗinkin DuniyaKaduna (jiha)AnnabawaKanayo O. KanayoLilin BabaSafinatu BuhariMasarautar PotiskumMahmoud AhmadinejadRashaJahunMuhammadu BuhariAbdurrahman Bello DambazauAliko DangoteAbubakar GumiKaruwanciAmal UmarAli NuhuHalfaouine Child of the Terraces (fim)Bet9jaJamusLagoon HospitalsTarihin DauraYaƙin Duniya na IIOshodi-Isolo🡆 More