Juba (lafazi : /juba/) birni ne, da ke a ƙasar Sudan ta Kudu, a kan kogin Nil.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Shi ne babban birnin ƙasar Sudan ta Kudu. Juba yana da yawan jama'a 525,953, bisa ga jimillar shekarar 2017. An gina birnin Juba a farkon karni na ashirin.
Juba | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sudan ta Kudu | |||
State of South Sudan (en) | Central Equatoria (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 459,342 (2023) | |||
• Yawan mutane | 8,833.5 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 52 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nil | |||
Altitude (en) | 550 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1922 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Juba, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.