Japan kasa ce, wadda kungiyar tsibirai ce, da ke a gabashin nahiyar Asiya.
Japan tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 377,972. Japan tana da yawan jama'a 126,672,000, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Tokyo . Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da 6,800; manyan tsibiran Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.
Japan | |||||
---|---|---|---|---|---|
日本 (ja) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Kimigayo (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Endless discovery» | ||||
Official symbol (en) | Sasakia charonda (en) , Green Pheasant (en) , cherry blossom (en) , Chrysanthemum morifolium (en) da sumo (en) | ||||
Inkiya | Страна Восходящего Солнца, Terra del sol naixent, The Land of the Rising Sun, ארץ השמש העולה, Land der aufgehenden Sonne, 日出る国, Pays du Soleil levant da Країна Сонця, що сходить | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tokyo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 125,440,000 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 331.88 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Japan | ||||
Addini | Shinto, Buddha da Kiristanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | East Asia (en) | ||||
Yawan fili | 377,972.28 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Sea of Japan (en) , Pacific Ocean, Sea of Okhotsk (en) , East China Sea (en) da Philippine Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Fuji (en) (3,776 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Hachirōgata (en) (−4 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Empire of Japan (en) da Second Shō Dynasty (en) | ||||
Ƙirƙira | 29 Nuwamba, 1890: (Constitution of the Empire of Japan (en) ) 3 Mayu 1947: (The Constitution of Japan (en) ) 11 ga Faburairu, 660 "BCE": (Q1209728, Q20042053) | ||||
Muhimman sha'ani | Korean War (en) Treaty of San Francisco (en) Security Treaty Between the United States and Japan (en) Treaty of Mutual Cooperation and Security Between the United States and Japan (en) 1964 Summer Olympics (en) Expo '70 (en) 1972 Winter Olympics (en) transfer of sovereignty over Okinawa (en) 1991 Japanese Recession (en) Great Hanshin earthquake (en) 1998 Winter Olympics (en) Tōkaimura criticality accident (en) 2002 FIFA World Cup (en) Aftermath of the 2011 Tōhoku earthquake and tsunami (en) Fukushima Daiichi nuclear disaster (en) (ga Maris, 2011) Yakin Duniya na II 2020 Summer Olympics (en) (2021) | ||||
Ranakun huta | Coming of Age Day (en) (second Monday in January (en) ) National Foundation Day (en) (February 11 (en) ) Vernal Equinox Day (en) (March 20 (en) ) Shōwa Day (en) (April 29 (en) ) Constitution Memorial Day (en) (May 3 (en) ) Greenery Day (en) (May 4 (en) ) Children's Day (en) (May 5 (en) ) Marine Day (en) (third Monday in July (en) ) Respect for the Aged Day (en) (September 15 (en) ) Autumnal Equinox Day (en) (Qiufen (en) ) Sports Day (en) (second Monday in October (en) ) Culture Day (en) (Nuwamba 3) Labor Thanksgiving Day (en) (November 23 (en) ) The Emperor's Birthday (en) (February 23 (en) ) Mountain Day (en) (August 11 (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Japan (en) | ||||
Gangar majalisa | National Diet (en) | ||||
• Emperor of Japan (en) | Naruhito (1 Mayu 2019) | ||||
• Prime Minister of Japan (en) | Fumio Kishida (en) (4 Oktoba 2021) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Japan (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 5,005,536,736,792 $ (2021) | ||||
Kuɗi | yen (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Suna ta yanar gizo | .jp (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +81 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 119 (en) , 110 da 118 (en) | ||||
Lambar ƙasa | JP | ||||
Japan ta samu 'yancin kanta a karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isa (A.S).
Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar 1989. Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga 2012; mataimakin firaminista Taro Aso ne daga shekarar 2012.
Asiya | |||
Kasashen tsakiyar Asiya l | Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan | Gabashin Asiya | Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin |
Yammacin Asiya | Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Kudu maso gabashin Asiya | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam |
Tsakiya da kudancin Asiya | Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka | Arewacin Asiya | Rasha |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Japan, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.