Finland ko Finlan, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai.
Finland tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 338,145. Kuma tana da yawan jama'a 5,491,054, bisa ga jimilla na shekarar 2015. Finland tana da iyaka da Sweden, da Norway da kuma Rasha. Babban birnin na kasar Finland shine: Helsinki. Tampere shi ne kuma birni mafi girma na biyu na ƙasar Finland.
Finland | |||||
---|---|---|---|---|---|
Suomi (fi) Finland (sv) | |||||
| |||||
Töölö bay (en) | |||||
| |||||
Take | Maamme (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «I wish I was in Finland» «O na bawn yn y Ffindir» | ||||
Official symbol (en) | Convallaria majalis (en) , Betula pendula (en) , brown bear (en) , Whooper Swan (en) , European perch (en) , Coccinella septempunctata (en) , granite (en) , Finnhorse (en) , Finnish Spitz (en) da Holly Blue (en) | ||||
Suna saboda | Finns (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Helsinki | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,608,218 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 16.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Finnish (en) Swedish (en) | ||||
Addini | Evangelical Lutheran Church of Finland (en) da Finnish Orthodox Church (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Fennoscandia (en) , Nordic countries (en) , Northern Europe (en) , Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
Yawan fili | 338,478.34 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Baltic | ||||
Wuri mafi tsayi | Halti (en) (1,324 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Baltic (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kingdom of Finland (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 Disamba 1917 | ||||
Ranakun huta | |||||
Patron saint (en) | Henry (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Finnish Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Finland (en) | ||||
• Shugaban kasar Finland | Alexander Stubb (en) (1 ga Maris, 2024) | ||||
• Prime Minister of Finland (en) | Petteri Orpo (en) (20 ga Yuni, 2023) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Finland (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 296,387,625,264 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+02:00 (en) | ||||
Suna ta yanar gizo | .fi (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +358 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | FI | ||||
NUTS code | FI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | finland.fi | ||||
Finland ta samu yancin kanta a shekarar 1917.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Arewacin Turai | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | |
Kudancin Turai | Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Yammacin Turai | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland |
Tsakiyar Azsiya | Kazakhstan | Àisia an Iar |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Finland, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.