Eritrea

Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.

Iritiriya tana da yawan fili kimani kilomita arabba'in 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a kimanin 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan, kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.

EritreaEritrea
دولة إرتريا (ar)
إرتريا (ar)
ኤርትራ (ti)
Flag of Eritrea (en) Emblem of Eritrea (en)
Flag of Eritrea (en) Fassara Emblem of Eritrea (en) Fassara
Eritrea

Take Ertra, Ertra, Ertra (en) Fassara

Suna saboda Red Sea
Wuri
Eritrea
 15°29′00″N 38°15′00″E / 15.48333°N 38.25°E / 15.48333; 38.25

Babban birni Asmara
Yawan mutane
Faɗi 3,497,000 (2019)
• Yawan mutane 29.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tigrinya (en) Fassara (de facto (en) Fassara)
Larabci (de facto (en) Fassara)
Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 117,600 km²
Wuri mafi tsayi Emba Soira (en) Fassara (3,018 m)
Wuri mafi ƙasa Lake Kulul (en) Fassara (−75 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 24 Mayu 1993
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Eritrea (en) Fassara Isaias Afwerki (1993)
• President of Eritrea (en) Fassara Isaias Afwerki
Ikonomi
Kuɗi Nakfa na Eritrea
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .er (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +291
Lambar taimakon gaggawa 114 (en) Fassara, 113 (en) Fassara da 116 (en) Fassara
Lambar ƙasa ER
Wasu abun

Yanar gizo shabait.com…
Eritrea
Asmara panorama, Eritrea
Eritrea
Taswirar Iritiriya.
Eritrea
Tutar Iritiriya.
Eritrea
ranar samun yancin kai a kasar Eritrea
Eritrea
mutanen kasar Eritrea a bukukuwan al'ada na murna
Eritrea
Shugaban kasar mai ci

Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.

Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.

Eritrea
kudin kasar Eritrea

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Tags:

AfirkaAsmaraEthiopiaJibuti (kasa)Sudan

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Dubai (masarauta)Mansur Ibrahim SokotoBayajiddaKabejiAnnabi MusaAlqur'ani mai girmaDageAmmar ibn YasirKhalid ibn al-WalidSallar Idi BabbaƘananan hukumomin NajeriyaNa'uraUrduTY ShabanIbrahim TalbaTarihin Gabas Ta TsakiyaIsyaka Rabi'uJika Dauda HalliruIstiharaSadiq Sani SadiqKa'idojin rubutun hausaShukaAbdulwahab AbdullahKairoYawan Tafiye-tafiyen jirgin saman NigeriaFati WashaKacici-kaciciYaƙin UhuduPortugalDuniyoyiJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaShuaibu KuluAbdullahi AmdazMichael Ade-OjoJerin Sarakunan KanoAsturaliyaSadiq Ango AbdullahiNafisat AbdullahiGani FawehinmiKalmaAuren doleSani Abubakar LuggaNomaKhalid Al AmeriShehu Hassan KanoXGFulaniMakahoKofi AnnanSarakunan Gargajiya na NajeriyaTalo-taloMawaƙiOmanDahiru MohammedKabiru NakwangoHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqNepalKwankwasiyyaRagoAdam Abdullahi AdamAlbani ZariaBiyafaraImam Malik Ibn AnasWasan kwaikwayoAbdulsalami AbubakarGanuwa🡆 More