Minsk ko Miniska (harshen Belarus: Мінск; Rashanci: Минск) birni ne, da ke a ƙasar Belarus.
Shi ne babban birnin ƙasar Belarus. Miniska yana da yawan jama'a 1,992,685 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Miniska a karni na sha ɗaya, bayan haihuwar Annabi Isa. Shugaban birnin Miniska shi ne Anatol Sivak.
Miniska | |||||
---|---|---|---|---|---|
Мінск (be) Менск (be) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Anthem of Minsk (en) (24 Oktoba 2001) | ||||
| |||||
Suna saboda | Gleb Vseslavich (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Belarus | ||||
Enclave within (en) | Minsk Region (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,992,862 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 4,866.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Belarusian (en) Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 409.5 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nyamiha River (en) , Svislach River (en) , Loshytsa (en) , Sliepnia (en) , Cna river (en) , Myška (en) , Traścianka (en) , Piarespa (en) da Dražnia (en) | ||||
Altitude (en) | 280 m | ||||
Sun raba iyaka da | Minsk Region (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Menesk (en) | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Minsk City Executive Committee (en) | ||||
Gangar majalisa | Q27919241 | ||||
• Chairman of the Minsk City Executive Committee (en) | Uladzimir Kukharau (en) (3 Satumba 2020) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 220001–220141 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 817 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | BY-HM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | minsk.gov.by |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Miniska, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.