Kiribati ko Jamhuriyar Kiribati (da harshen Gilbert: Ribaberiki Kiribati; da Turanci Republic of Kiribati) ƙasa ce, da ke a Oseaniya.
Babban birnin ƙasar Kiribati Tarawa ne. Kiribati tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 811. Kiribati tana da yawan jama'a 112,130, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai talatin da uku a cikin ƙasar Kiribati. Kiribati ta samu yancin kanta a shekara ta 1979.
Kiribati | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ribaberiki ni Kiribati (gil) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Kunan Kiribati (en) (1979) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Te Mauri, te Raoi ao te Tabomoa» «For travellers» | ||||
Suna saboda | Thomas Gilbert (en) da Gilbert Islands (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tarawa ta Kudu | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 119,438 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 147.27 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Gilbertese (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Micronesia (en) da Polynesia (en) | ||||
Yawan fili | 811 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Banaba Island (en) (81 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 12 ga Yuli, 1979: has cause (en) 'yancin kai | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | House of Assembly of Kiribati (en) | ||||
• President of Kiribati (en) | Taneti Maamau (en) (11 ga Maris, 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 227,610,035 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Kiribati dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+12:00 (en) (a Gilbert Islands (en) , Banaba Island (en) ) UTC+13:00 (en) (a Phoenix Islands (en) ) UTC+14:00 (en) (a Line Islands (en) ) Pacific/Tarawa (en) (a Gilbert Islands (en) ) Pacific/Kanton (en) (a Phoenix Islands (en) ) Pacific/Kiritimati (en) (a Line Islands (en) ) | ||||
Suna ta yanar gizo | .ki (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +686 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 192 (en) , 193 (en) , 194 (en) da 195 (en) | ||||
Lambar ƙasa | KI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kiribati.gov.ki |
Daga shekara ta 2016, shugaban ƙasar Kiribati Taneti Maamau ne. Mataimakin shugaban ƙasar Kiribati Teuea Toatu ne daga shekara ta 2019.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kiribati, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.