Antarctica Antatika, ita ce yankin duniya na bakwai kuma na ƙarshe da a ka gano, bayan Afirka, yankin ta nada matuƙar sanyi kuma da matukar iska ta yadda kwata-kwata ba'a samu mutane yan asalin wajen ba, sai dabbobi da tsuntsaye da kuma gansa kuka, ita ce yankin duniya wacce tafi kowacce daidaiton kasa.
Sanyin yankin ya kai degiri −89.2 °C zuwa (−128.6 °F) kai harma fiye da haka, kusan −94.7 °C (−135.8 °F an auna hakan ne daga sararin sama Jannatil).
Antatika | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Vinson Massif (en) |
Yawan fili | 14,200,000 km² 14,000,000 km² |
Suna bayan | anti- (en) Arctic |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 90°S 0°E / 90°S 0°E |
Bangare na | landmass (en) Antarctic (en) Duniya |
Kasa | no value |
Territory | Antarctic Treaty area (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Southern Hemisphere (en) |
Antatika itace yankin nahiya a duniya ta ƙarshe da'aka gano, sai a shekarar 1820 bayan wani mai yawon buɗe ido ɗan ƙasar Rasha yayi balaguro zuwa yankin]] mai suna Fabian Gottlieb von Bellingshausen da Mikhail Lazarev a wani jirgin ruwa.
Nahiyar Antatika turawa sun mallake yankin. meaning "opposite to the Arctic", "opposite to the north".Amman sun saka dokan hana diban ma'adanan kasan wajen.mafi yawan abu masu rai a Nahiyar tsuntsayen teku ne mai suna Panju
Asali ana kiran yankin ne da suna Terra Australis sai daga baya aka maida shi Antatika Amman an fara kiran sunan ne a shekarar 1890s.
Masu fili da ƙasa a Antatika sun haɗa da Birtaniya da Japan da kuma Amurka
Wiki Commons has media related to Antarctica. |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Antatika, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.