Harshen Larabci, shine harshen da mutane Larabawa ke amfani dashi.
Da turanci Arabic ko kuma muce larabci a harshen Hausa,Yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani dashi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu bangarori na nahiyar Turai.
Larabci | |
---|---|
اللُّغَة العَرَبِيّة | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 295,000,000 (2010) sum (en) : 315,421,300 (2019) 422,000,000 (2012) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Arabic script (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | ar |
ISO 639-2 | ara |
ISO 639-3 | ara |
Glottolog | arab1395 |
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).
Akasarin musulmai masu wani harshe daban suna amfani da harshen larabci sabo da shine harshen da ya zama na addinin musulunci. Da harshen larabci ne aka saukar da Alkur'ani, sannan kuma da harshen larabci ne aka rubuta manya manyan litattafai na addinin musulunci.
Bayan litattafan addinin musulunci kuma, akwai dimbin litattafai da aka rubuta su a cikin harshen na larabci.
Kasashen da ake amfani da harshen larabci a matsayin harshen ƙasa
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Larabci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.