Alakszandira ko Alexender, Ya kasance shahararran Sarki na daular Girka (ƙasa) wato Greece da turanci, yayi yake-yake kuma ya leka yankin duniya masu mutukar yawa, yana da wani doki mai suna Bucephalus dokin yayi matukar shahara ta yanda saida jinsa da ganinsa ya rastsa kowacce nahiyar duniya gaba daya.
an ruwaito cewa Bucephalus ya rasa ransa bayan wani yaki da akayi mai suna Yakin Hydaspes a 326 BC, a wani yanki wanda a yau yankin yana cikin garinPunjab, Pakistan wato Pakistan, kuma an birne shi a Jalalpur Sharif a wajan garin Jhelum a cikin Punjab, Pakistan wato Pakistan.
Alakszandira | |||||
---|---|---|---|---|---|
336 "BCE" - 323 "BCE" ← Philip II of Macedon (en) - Alexandros IV of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) →
330 "BCE" - 323 "BCE" ← Darius III (en) - Alexandros IV of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Pella (en) , 20 ga Yuli, 356 "BCE" | ||||
ƙasa | Daular Macedoniya | ||||
Mutuwa | Babylon (en) , 10 ga Yuni, 323 "BCE" | ||||
Makwanci | Alexandria | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Zazzabin Rawaya) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Philip II of Macedon | ||||
Mahaifiya | Olympias | ||||
Abokiyar zama | Parysatis II (en) (324 "BCE" - 323 "BCE") Stateira (en) (324 "BCE" - 323 "BCE") Roxana (en) (328 "BCE" - 323 "BCE") | ||||
Ma'aurata | Barsine (en) Bagoas (en) Hephaestion (en) Campaspe (en) | ||||
Yara | |||||
Ahali | Europa of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) , Caranus (en) , Cleopatra of Macedon (en) , Cynane (en) da Thessalonike of Macedon (en) | ||||
Ƴan uwa | view
| ||||
Yare | Argead dynasty (en) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Ancient Greek (en) | ||||
Malamai | Aristotle Anaximenes of Lampsacus (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Shugaban soji da sarki | ||||
Wanda ya ja hankalinsa | Aristotle | ||||
Aikin soja | |||||
Digiri | commander-in-chief (en) | ||||
Ya faɗaci | Wars of Alexander the Great (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Ancient Greek religion (en) Greek mythology (en) |
Sunan dokin ya samo asali ne daga kan gatari a yaran su
Wani mai saida doki mai suna Philonicus wanda a ke ma lakabi da Thessalian ya bama sarki Philip II baban Alakszandira, damar samun Bucephalus in har yaci gasan iya kama Bucephalus akan kudi Dala (kimanin $182,000 na shekrar 2017 dollars) da aka auna da kudin su nada. saboda mai dokon yace babu wanda zai iya kama linzamin dokin, kuma in har kayi kokarin yin hakan zai baka kudin da dokin, in kuma ka kasa to zaka ba shi adadin wancan kudin, Sarki Philip II baida sha'awar gasan.
An bama Alakszandira dama sai ya bama kowa mamaki, yayi ma dokin fito mai sanyi, sai dokin ya juya ya kalla rana, hikiman Alakszandira shine dan dokin kada ya ga inuwarsa, sai ya kama linzamin dokin ya natsar da shi,
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Alakszandira, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.